Jihar Legas
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Legas ta bayyana cewa abokin Mohbad na kut da kut da take nema ruwa a jallo kan batun mutuwar mawaƙin ya miƙa kansa.
Wata ɗaliba mai shekara 10 a duniya ta rasa ranta bayan motar wani malamin da ke koyarwa a makarantarsu ta tunkuɗe ta lokacin da take tsaka da yin wasa.
Rundunar ƴan sandan jihar Legas ta tabbatar da cafke mawaƙi Azeez Fashola wanda aka fi sani da Naira Marley domin amsa tambayoyi kan mutuwar tsohon yaronsa Mohbad.
Farashin iskar gas na kara tashi yayin da ake cikin wani hali a Najeriya, yanzu gas mai nauyin kilo 12 ya kai 12,500 wanda a baya ake siyarwa kasa da dubu 10.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo Olu, ya bayyana nasarar da ya samu a Kotun zaɓe da ta kowa da kowa, inda ya ce gwamnatinsa na buƙatar goyon baya.
Jam’iyyar PDP a jihar Lagas da dan takararta na gwamna, Olajide Adediran, sun bayyana matsayinsu dangane da nasarar Babajide Sanwo-Olu a kotun zabe.
Korun sauraron ƙorafe-korafen zaben gwamnan jihar Legas ta ƙori wasu kararraki da aka kalubalanci nasarar gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas.
An samu rikici yayin da limamai biyu su ka bai wa hamata iska kan neman shugabancin masallacin Juma'a a jihar Legas, an girke jami'an tsaro a harabar masallacin.
Reno Omokri wanda tsohon hadimin tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan ne ya yi hasashen wanda zai yi nasara a shari'ar zaɓen gwamnan jihar Legas.
Jihar Legas
Samu kari