Jihar Legas
Wani magidanci mazaunin jihar Legas ya bayyana yadda matarsa mai ɗauke da juma biyu, ta yi bankwana biyu da duniya bayan gwamnati ta rushe musu gida.
Ghana ta kudiri aniyar taimakawa Najeriya da wutar lantarki bayan kasar ta fuskanci lalacewar wutar har sau biyu a cikin mako daya wanda ya yi sanadin daukewar wutar
Rundunar 'yan sanda ta bayyana cewa kwararun likitoci sun gama binciken gawar marigayi Mohbad da aka tono daga ƙabari, ana jiran sakamako a halin yanzu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada Jamiu Abiola mukamin hadiminsa a ayyuka na musamman, Abiola ya kasance 'da ga marigayi Mashood Abiola (MKO).
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya da jami'an lafiya sun ciro gawar fitaccen Mawakin nan da ya mutu Mohbad domin gudanar da bincike kan abinda ya kashe shi.
Masu karbar fansho a jihar Lagas za su fara azumi da addu'o'i a ranar Alhamis, 21 ga watan Satumba a kokarinsu na ganin an gyara duk wasu kura-kurai da ke tsarin.
Allah ya yi wa yaron nan mai suna debola Akin-Bright, wanda aka nemi hanjinsa aka rasa a yayin da ake masa tiyata rasuwa a yammacin Talata, 19 ga Satumba.
Ministan makamashi Adebayo Adelabu ya sha alwashin kawo ƙarshen matsalar wutar lantarki a da ta ƙi ci ta ƙi cinyewa a ƙasar nan, cikin shekara uku masu zuwa.
Wani jami'in hukumar kiyaye haɗura ta ƙasa (FRSC) ya rasa ransa bayan wani direban babbar mota ya murƙushe shi yana tsaka da aikinsa a jihar Legas.
Jihar Legas
Samu kari