Jihar Legas
Yayin da ake fama da tsadar kayayyaki a Najeriya, shahararren attajiri a Najeriya, Aliko Dangote ya bayyana hanyar da za a saukar da farashin kayayyaki a Najeriya.
Hatsarin ya faru ne da safiyar ranar sallah yayin da al'umma ke kokarin dawowa daga sallar idi. Mutane biyu sun fada kogin Legas yayin da hukumomi ke kokarin ceto su
Masu amfani da kafafen sada zumuta sun hango gemu ya fara tsayawa dan daudu Bobrisky bayan shafe kwanaki a tsare a ofishin EFCC. Ana ta sharhi a soshiyal midiya
Masana'antar fina-finai ta Nollywood ta tafka babban rashi bayan jarumai akalla hudu sun rasa rayukansu a yau Laraba 10 ga watan Afrilu a hatsarin jirgin ruwa.
An shiga jimami a jihar Legas bayan wani basarake, Oba Kabiru Agbabiaka ya riga mu gidan gaskiya jim kadan bayan ya dawo daga sallar idi a yau Laraba.
Matimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar ya ga baiken gwamnatin Tinubu na boye ainihin kudin kwangilar babban titin Legas-Kalaba da ta bawa kamfanin Hitech Kwangila
Hausawa suka ce sannu ba ta hana kai wa, sai dai a dade ba a je ba. Matashiyar nan Pelumi Nubi, ta so Nijeriya bayan shafe kwana 68 tana tuki daga Landan.
Yayin da hukumar rarraba wutar lantarki ta NERC ta kara kudin wuta a Najeriya, wasu jihohi a kasar sun shirya ba da ingantacciyar wuta ga alummarsu.
Basussukan waje da jihohin Najeriya suka ciyo a shekarar 2023 ya karu da kaso 3.36% daga wanda suka ciyo a shekarar 2022. Jihohi 10 na kan gaba a jerin.
Jihar Legas
Samu kari