Jihar Legas
A labarin nan, za a ji yadda Shugaban kasa, Bola Tinubu ya ja fitattun attajirai, Bill Gates, Femi Otedola da AbdulSamad Isiyaka Rabi'u zuwa matatar Dangote a Legas.
Alhaji Aliko Dangote ya ci gyaran mai gabatar da taro a matatarsa da ya kira shi da shugaba a gaban shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Tinubu ya je matatar Dangote
Shugaban rukunin kamfanonin Ɗangote, Alhaji Aliko Ɗangote, ya bayyana cewa tsarin sayen ɗanyen mai da Naira ya kawo sauƙi matuka ga ƴan Najeriya.
Shugaban kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu, ya yi magana kan salon mulkin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu inda ya bayyana ci gaban da aka samu a mulkin.
Tsohon abokin takarar Muhammadu Buhari, Fasto Tunde Bakare, ya yi magana kan ziyarar da ya kai wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya ce sun tattauna batutuwa.
Hukumar NRC a Najeriya ta sanar da karin ranar jigilar jiragen kasa a saboda hidimar sallah. An bayyana yadda za a yi jigilar jiragen kasa a Kaduna, Abuja, Legas
Babban lomamin jami'ar LASU, Farfesa Amidu Sanni ya bukaci musulmi su guji cin bashin kudi domin cika ibadar layya, yana mai cewa an ɗauke wa wanda ba shi da hali.
Fitaccen malamin addinin kirista wanda ya kafa cocinCitadel Global Community ya ziyarci shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu a gidansa da ke jihar Legas.
Babbar kotun tarayya mai zama a jihar Legas ta ɗaure mutum 8 ƴan kasar Philippines da aka kama laifin zambar intanet da ta'addancin yanar gizo a Najeriya.
Jihar Legas
Samu kari