Jihar Legas
A wannan labarin, za a ji tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari bai halarci bikin cika shekaru 50 na ECOWAS a Legas ba, ya aika da dalilinsa.
Wani gini mai hawa biyu ya rushe a Ikorodu, Legas, inda ya hallaka mutum uku. LASEMA ta ceto mutum tara, ta kuma fara rushe ginin gaba ɗaya don kare lafiyar jama'a.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya isa Legas domin bude wasu ayyuka na musamman. Zai bude ayyuka a Kano ta yanar gizo kafin bikin sallar layya ya koma Abuja.
Za a ji yadda hukumar Kwastam ta Seme ta kama mota dauke da kayan hada bam, kudin waje, wiwi, da shinkafa, tare da kama wanda ake zargi da laifin.
Wata kotun laifuffuka a jihar Legas ta yanke wa ɗan tsohon shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Mamman Ali, hukuncin ɗaurin shekaru 14 a gidan gyaran hali.
Fasto David Ibiyeomie ya ce idan mace tana sanya sarka a kafa, to alamar karuwanci ne, ya kuma soki matan da ke bayyana jikinsu da sanya tufafin da ke nuna tsiraici.
Rundunar 'yan sandan Imo ta kama wani basarake mai ikirarin gadon sarauta bayan shekara daya da rasuwar mahaifinsu, Chris Obasi, a gidansa da ke Ajah a Lagos.
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Ikorodu a jihar Legas, Babajimi Benson, ya bayyana ba kananan hukumomi 'yancin cin gashin kai zai magance rashin tsaro.
An gudanar da gasar karatun 'Bible' a makarantun Lagos inda yaro Musulmi mai shekaru 9, Muritala Desmond, ya lashe gasar Littafi Mai Tsarki ta makarantu.
Jihar Legas
Samu kari