Lafiya Uwar Jiki
Tun bayan kwantar da Moda, manyan jaruman fina-finan Hausa da suka hada da Ali Nuhu da manyan darektoci irinsu Falalu Dorayi ke zarya zuwa asibitin da aka kwantar da shi domin duba lafiyarsa. Moda na daga cikin jaruman fina-finan
A kasashen duniya da dama ana matukar noman dankalin hausa saboda amfanin da yake dashi a jiki. Kwararru da masana ilimin sinadaren da ke cikin abinci suna shawartar mutane su yawaita cin dankalin domin amfana da sinadaren da dan
Da yake tabbatar rushewar ginin ga manema labarai, Dakta Olufemi Oke-Osanyintolu, sabon shugaban hukumar bayar da agajin gagga wa ta jihar Legas (LASEMA) ya ce: "ina mai sanar da ku cewa wani ginin bene mai hawa uku ya rushe a ung
A wani jawabi da Abubakar Dakingari, babban sakataren yada labaran gwamnan jihar Kebbi, ya fitar, ya ce Malamin ya mutu ne ranar Alhamis a Birnin Kebbi, bayan wata gajeriyar jinya. A cewar Dakingari, gwaman jihar Kebbi, Abubakar
Ta yi babatun yadda fiye da kaso 80 cikin 100 na Matan Najeriya ke ci gaba da dogaro tare da dabi'antuwa da haihuwa a gidajen su a madadin zuwa asibiti. Ta ce wannan lamari ya fi kamari musamman a tsakanin Matan Arewa.
A irin wannan rana da ake bikin cutar sikila, Legit.ng Hausa ta kawo wasu dabaru da Masana kiwon lafiya su ka gindaya domin ganin masu wannan cuta mai matukar illa sun rage fama da rashin lafiya.
Ganyen Kabeji na daya daga cikin kayan lambu da mutane ke yawan amfani dashi, musamman a cikin abinci ko kuma kwadon shi da kuli. Da yawan mutane suna cin wannan ganye ne don marmari ba tare da sun san tarin alfanu da yake dashiba
Kasancewar ta a bar marmari da ak sarrafawa ta wasu hanyoyi daban daban wajen amfani, Aya wadda a turance ake kira da Tiger nuts ko kuma Ofio da yaren Yarbanci, ta kunshi sunadarai masu gina jiki da inganta lafiyar bil adama.
Akwai ganye da 'ya'yan itatuwa da masana na gargajiya dana kimiyya suka gabatar da bincike akan su, wanda suka nuna cewa suna da matukar amfani a jikin dan adam, wasu kuma suna yin maganin cututtuka da dama a jikin mutum...
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari