Lafiya Uwar Jiki
Wani dattijo mazaunin garin Kano mai suna Malam Isah Adamu ya ce ya kwashe a kalla shekaru 30 a rayuwarsa ba tare da amfani da buroshin goge baki ba tun bayan bacewar wanda aka taba saya masa a baya. A hirar da Malam Isah ya yi da
Wasu masana a fannin kimiyya, Farfesa Sergio Canavero, da Xiaoping Ren, sun sanar da cewa sun gano hanyar da za'a iya yiwa mutum dashen kai. A lokacin su ke bayani akan binciken na su, masanan sun tabbatar da cewa sun gama...
Cibiyar gudanar da bincike akan tasiri da yaduwar cutar Kanjamau ta Najeriya, ta fitar da wata sabuwar kididdiga dangane da yadda cutar Kanjamau mai karya garkuwar jiki ta yi tasiri cikin dukkanin jihohi 36 da ke fadin kasar nan.
Gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya kaddamar da wata cibiyar wankin koda dake cikin harabar babban asibitin karamar hukumar Kaduna ta kudu, asibitin tunawa da Yusuf Dantsoho, wanda akafi sani da suna Asibitin Dutse
Majiyar Legit.ng ta ruwaito shugaban NAFDAC, Farfesa Moji Adeyeye ne tayi wannan kira a ranar Alhamis a yayin da take ganawa da manema labaru, inda tace amfani da man sauya lauyin fata na haifar da cutar koda da kansar fata ga jik
A yayin da Hausawa kan ce ilimi kogi ne sai dai kowa ya debi daidai shi, hakan ta ke kuwa domin wani sabon binciken kwararrun masana kiwon lafiya ya bankado wata muhimmiyar fa'ida mai tasiri ga saduwa da iyali akan kari.
Cutar sukari (diabetes) faruwa ne sakamakon yawan sindarin glucose (sukari) a jinin dan adam kuma cutar da kasu kashi uku ne akwai nau'i na 1 da na 2 sannan akwai cutar sukarin masu dauke da juna biyu. Sai dai a halin yanzu ciwon
Cin abinci da dare gabanin kwanciyar bacci abu ne da likitoci ke jan kunne a kai duba da tarin illolin yin hakan. Bayan wasu gwaje-gwaje an gano cewa idan har cin abincin ya zama tilas cin kwakwamba na da fa'aida a wannan lokaci.
A lokacin hunturu mutane sun fi kamuwa da mura, tari da sauran matsalolin da suka shafi huhun dan adam kamar Asthma saboda saboda sanyi da qura da aka saba samu a lokacin. Idan mutum yana son ya kiyaye kansa daga kamuwa daga wadan
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari