Lafiya Uwar Jiki
Ga yara kwai a lokacin da suke tasowa na da matukar amfani domin yana inganta girman jikin yaran saboda sinadarorin da kwan ke dauke da shi. Kwararru sun nuna cewa kwai na dauke da sinadarorin Vitamin A, B12, D, B6 wanda...
Amfanin cin danyen gurji sun da yawa kamar yadda wani masanin ilimin hada magunguna mai suna Gurama Gurama A. Cucumber na daga cikin dangin kayan marmari daga cikin rukunin Cucurbitaceae kuma tana kunshe da ruwa mai tarin yawa.
An kwantar da Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Muhammed a wani asibiti a London sakamakon wani ciwon da ba a bayyana ba. A takardar da babban mataimakin gwamnan na musamman a bangaren yada labarai, Mukhtar Gidado ya mi
Wasu matasa masu shekaru 24 zuwa 25 sun rasa ransu sakamakon kai garwashin wuta daki don jin dumi a Jos, jihar Filato. Sun yi hakan ne sakamakon tsananin sanyin da ya addabi jihar da sauran sassan kasar nan.
Da yake sanar da karbar tallafin na'urar, babban darektan asibitin, Farfesa Ahmed Hamidu, ya bayyana cewa samun na'urar zai taimka matuka wajen kawo karshen wasu kalubale da asibitin da ya dade yana fuskanta wajen gudanar da aikin
Sanannen abu ne cewa zogale ganye ne dake dauke da sinadarai daka samar wa mai ci lafiya da kuma kare shi daga kamuwa da cututtuka. Hakan kuwa bai hana binciko wasu illolin da ke tattare da cin shi ba musamman ga mata masu juna...
Mangwaro na daga cikin ‘ya’yan itatuwan da ake ci wanda ke dauke da sinadaren inganta kiwon lafiyar mutum. A cikin mangwaro, akwai sinadarin Vitamin C wanda ke warkar da mura, rauni da sauransu. Sannan akwai sinadarin...
Itacen Aduwa itace ne dake fidda kwallaye masu matukar amfani a jikin mutum. Aduwa ta yi matukar suna a kasar Hausawa musamman a karkara. Shi dai wannan ‘ya’yan aduwa tsotsansa akeyi ko kuma sha. Bayan sha da ake yi akan tatsi...
Mutane na amfani da Ridi wajen yin abubuwa da yawa ballantana wajen yin abinci da sauran su. Mutane da dama na da masaniya game da ridi sai dai yadda suke amfani da ita ne ya banbanta...
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari