Lafiya Uwar Jiki
Gwamnatin jihar Borno ta ce ta samu nasarar cafke mutum daya cikin mutane biyun da suka tsere bayan gwaji ya tabbatar da sun harbu da kwayoyin cutar corona.
A sanarwar da China ta fitar ranar Lahadi, ta bayyana cewa an tabbatar da samun mutane goma sha daya kacal da annobar cutar ta harba a fadin kasar. Kazalika, sa
Likitoci sun ce azumi mai tsayi na rage karfin garkuwar jiki, saboda haka sun shawarci mutane su ci abinci da kyau da shan ruwa mai yawa a lokutan buda baki.
Labari da dumin duminsa da ke shigowa kafar watsa labari ta Legit.ng na nuni da cewa Allah ya yiwa Galadiman masarautar Dikwa, Modu Sheriff, rasuwa ranar Alhami
ECOWAS ta gudanar da taron ne domin tattaunawa a kan kokarin dakile yaduwar annobar covid-19 a kasashen da ke zaman mamba a kungiyar. A cikin wata sanarwa da hu
Majalisar lafiya ta duniya, WHO ta bayyana zuwa yanzu, annobar Coronavirus ta kama mutane fiye da miliyan 2, kuma ta kashe mutum 160,000 a duniya gaba daya.
Da ya ke jaddada bukatar a hada kai domin yakar cutar covid-19, El-Rufa'i ya ce dole jama'a su yi biyayya ga matakan kare kai da dakile yaduwar annobar. El-Rufa
An yi zargin cewa tsoron kamuwa da cutar coronavirus ya sanya wasu likitoci a asibitin koyarwa na jami'ar Enugu sun bari wata mata ta riga mu gidan gaskiya.
Ya ce akwai bukatar gwamnatin tarayya ta nuna damuwarta a kan lafiyar jama'a a yayin da ta saka dokar tilasta su zaman gida saboda annobar covid-19. A cewar Aji
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari