Labarin Sojojin Najeriya
Rundunar sojojin Najeriya sun tura jami’ansu zuwa jihar Ondo domin tabbatar da tsaro a zaben gwamnan jihar da za a gudanar ranar 16 ga Nuwamba, 2024.
Manjo Janar Adamu Laka ya tabbatar wa 'yan Najeriya cewa babu wata babbar barazana duk da bullar kungiyar Lakurawa da ke tada kayar baya a yankin Sokoto
Sojojin Najeriya sun yi ruwan wuta kan yan ta'addar Lakurawa a jihar Kebbi. Lakurawa sun fara guduwa bayan shan wuta a hannun sojoji a jihar Kebbi.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), Nuhu Ribadu ya gargadi 'yan ta'addan kungiyar Lakurawa da su shiga taitayinsu su daina ta'addanci.
Kwamandan sojojin Amurka ya ziyarci hafsun tsaron Najeriya bayan ɓullar Lakurawa a Arewa. Sojojin Amurka za su taimaka wajen yaki da ta'addanci a Najeriya.
Wasu 'yan bindiga na kungiyar 'yan ta'addan IPOB/ESN sun farmaki jami'an sojoji a wani shingen bincike a jihar Abia. 'Yan bindigan sun hallaka sojoji biyu a harin.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar dakile harin da 'yan bindiga suka kai a jihar Sokoto. Sojojin sun ragargaji 'yan bindigan wadanda suke dauke da makamai.
Sojojin Najeriya sun kama yaran ƙasurgumin ɗan bindiga Veior John Gata bayan musayar wuta a jihar Taraba. Sojoji sun kwato makamai da babura da dama.
Rundunar sojin Najeriya ta fara aiki mai muhimmanci don dakile barazanar da sabuwar ƙungiyar ta’addanci, Lukarawa, ke haifarwa, tana ƙoƙarin tabbatar da tsaro.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari