Labarin Sojojin Najeriya
Bayan mutuwar hafsan sojoji, Taoreed Lagbaja, yan gargajiya a kauyen Ilobu da ke karamar hukumar Irepodun sun fara nemo hanyar bincike kan mutuwarsa.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta bayyana nasarorin da dakarun sojojin Najeriya suka samu kan 'yan ta'adda. Ta ce an hallaka 'yan ta'adda masu yawa a wasu hare-hare.
Baffan marigayi Laftanar-janar Taoreed Lagbaja mai suna Tajudden ya ce ya yi nadamar nema masa fom na NDA a shekarun baya inda ya ce bai zaci zai mutu yanzu ba.
Jiragen yakin rundunar sojojin saman Najeriya sun kai harr-hare kan maboyar 'yan ta'addan ISWAP a Borno. Hare-haren sun yi sanadiyyar kashe 'yan ta'adda masu yawa.
Ire iren ta'addancin da Lakurawa ke yi a Sokoto sun hada da hana aske gemu, jin waka, kama ma'aikata da kai hare hare kan jami'an tsaro. Suna Sokoto da Kebbi.
Gwamantin Osun ta ayyana kwanaki uku domin zaman makokin rasuwar shugaban sojojin kasan Najeriya, Laftanal Janar Taoreed Lagbaja daga ranar Alhamis.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta bayyana wasu mutum tara da take nema ruwa a jallo a Arewa maso Gabas kan zargin ta'addanci da rikau, ta lissafo sunayensu.
Hedkwatar tsaro ta ƙasa watau DHQ ta bayyana cewa dakarun sojoji sun yi nasarar kashe ƴan ta'adda 481, sun kubutar da mutane 492 da aka yi garkuwa da su.
A wannan labarin za ji cewa ana sa ran sake fasalta rundunar sojojin kasar nan, yayin da za a sauya wa wasu daga cikin manyan janaral a rundunar wurin aiki.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari