Labaran Duniya
Sojojin da suka kifar da gwamnatin farar hula ta Shugaba Ali Ondimba Bango na Gabon, sun bayyana manya-manyan dalilan da suka Sanyasu aiwatar da juyin mulki.
Sojojin da suka kifar da gwamnatin Shugaba Ali Bongo a ƙasar Gabon, sun cafke ɗan shugaban ƙasar. Sojojin sun cafke ɗan shugaban ƙasar ne bisa wasu zarge-zarge.
Masu goyon bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a Gabon sun fito tituna don yin murna. An gano mutane cikin farin ciki don sojoji sun karbe mulkin Ali Bongo.
Ƙasashen Afrika na fama da kalubale na juyin mulki daga sojoji a cikin shekarun baya-bayan nan. Ƙasashen Nijar, Mali, Burkina Faso, Sudan na daga cikin waɗanda.
Sojoji sun sanar da hamɓarar da gwamnatin shugaban ƙasa Ali Bongo na ƙasar Habon. Sojojin sun kifar da gwamnatin shugaban ƙasar ne bayan ya sake yin tazarce.
Masana kimiyya sun gano tana mai tsayin inci uku da ranta a kwakwalwar wata mata yar Australia mai shekaru 62. Wannan ne karo na farko da ake ganin irin haka.
Kasar Faransa ta kafa dokar hana ɗalibai sanya hijabi a makarantun gwamnatin ƙasar. Sabuwar dokar za ta fara aiki ne da zarar sabuwar shekarar karatu ta fara.
Shugaban tawagar wakilan ƙungiyar ECOWAS, Janar Abdulsalami Abubakar, ya bayyana cewa sojojin sun ce ba za su dawo da Shugaba Bazoum kan shugabancin Nijar ba.
Shugaban ƙungiyar ECOWAS Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa yaƙi ba abun so ba ne amma kare dimokuraɗiyya a Jamhuriyar Nijar yana da matuƙar amfani.
Labaran Duniya
Samu kari