Kwara
A jiya Alkalin Kotun Abuja ya ki sakin wani ‘Dan Majalisa da ake tuhuma da badakalar satifiket. A karshe Alkali ya bada belin ‘Dan Majalisar na Kwara a kan N5m
An haifi Aluko ne a watan Oktoban shekarar 1935 a gidan Apabiekun dake karamar hukumar Ilori ta yamma, Kwara, kuma babban likita ne wanda ya kafa asibitinsa.
Gwamnatin jahar Kwara ta sallami babban sakataren ma’aikatar kiwon lafiya na jahar, Dakta Ayinla Abubakar biyo bayan sakaci da yayi wajen gudanar da aikinsa.
Gwamnan jahar Kwara, Abdulrahman Abdulrazak ya bayyana cewa ya sadaukar da albashinsa na watanni 10 domin ganin an dakatar da yaduwar annobar Coronavirus a Naje
Majalisar dokoki ta amince da wani kudiri da ya maida Jami’ar Abubakar Olusola Saraki ta koma Jami’ar Kwara bayan Saraki ya sauka daga mulki.
Bukola Saraki ya ce Jami’an EFCC ba su da hurumin karbe masa gine-ginensa. Saraki ya roki kotu ta maida masa kadarorinsa bayan EFCC ta karbe gidajensa a Kwara.
Wasu wadanda ake zargin 'yan daban gwamnan jihar Kwara Gwamna AbdulRazaq sun hari shugaban jam'iyyar APC na jihar Kwara, Bashir Bolarinwa da sauran shugabannin jam'iyyar. Sun kai harin ne a yammacin Talata.
A ranar Asabar ne mataimakin gwamnan jihar Kwara ya sha da kyar a wajen rufe gasar wasanni da aka yi ta shekarar nan a jihar Kwara. Masu kallo da kuma wasu wakilai sun nemi maboya ne bayan da daliban Nuhu Bamalli Polytechnic da ke
Mun ji cewa wata Ma’aikaciyar Gwamnatin Kwara ta shiga hannun hukumar nan ta EFCC saboda karbar kudin matasa masu neman aiki a gwamnati.
Kwara
Samu kari