Kwara
Karamar ministar sufuri, Gbemisola Saraki, ta nuna rashin jin dadinta a kan rushe gidan mahaifinsu da gwamnatin jihar Kwara tayi a sa'o'in farko na ranar Alhamis. Idan zamu tuna, gwamnatin Gwamna Abdul Razaq ta yi ikirarin cewa ka
Kamar yadda mu ka samu labari daga Jaridar The Cable, Gwamnan Jihar Kwara ya fadi abin da ya sa ya karbe filin Mahaifinsu Saraki inda ya ce ba a bi doka wajen ba da filayen na Ilorin ba.
Mun kawo jerin manyan ‘Yan adawan shugaban kasa Muhammadu Buhari da yanzu aka manta da labarinsu. Wadannan Sanatoci sun gane ba su da wayau barin APC.
Hukumar yaki da da fasa kauri ta kasa, reshen jahar Neja ta tabbatar da mutuwar wasu jami’anta guda biyu a hannun wasu gungun yan bindiga da suka kai musu farmaki yayin da suke bakin aiki a kan iyakar jahar Neja da jahar Kwara.
Da yake gana wa da manema labarai a Omu - Aran, Owolabi ya bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Tinubu, da takwaransa na jihar Kwara, Bukola Saraki, zasu kafa jam'iyyar da zata maye gurbin APC a 2023. Ya kara da cewa wasu
Wata kotun majistri dake zamanta a jahar Kwara ta bayar da umarnin garkame wani matashi bafulatani, Iliyasu Abubakar a kurkukun gwamnatin tarayya dake garin Ilorin saboda tuhumarsa da ake yi da halaka dan uwansa.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito a ranar Talata ne aka samu rahoton gwamnan ya sanar da Joana Kolo a matsayin guda daga cikin mutanen da yake muradin nadawa mukamin kwamishina a sabuwar gwamnatinsa.
Wani babban malamin jami’a, Farfesa Joshuwa Obaleye na sashin ilimin sinadarai Chemistry a jami’ar Ilorin ya kirkiro wasu sabbin magungun cutar kansa, zazzabin cizon saurao da kuma tarin fuka
Wani mummunan rahoto dake zuwa mana a yanzu da sanadin jaridar The Nation sun bayyana cewa, 'yan bindiga dadi sun yi awon gaba da wasu Turkawa hudu a wata mashaya dake kauyen Gbale na karamar hukumar Edu a jihar Kwara.
Kwara
Samu kari