Kwankwasiyya
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kai dauki ga mutanen wasu kauyuka guda biyu a jihar wadanda suka kwashe shekaru suna fama da matsalar ruwan sha.
Gwamnan Kano ya bayyana kudin da yake kashewa wajen ciyar da Kanawa a cikin watan Ramadana yayin da ake ci gaba da cece-kuce kan adadin kudin na bana.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya nuna rashin jindadinsa kan abincin da ake rabawa a daya daga cikin wuraren rabon abinci na watan azumi a jihar.
Yayin da farin jinin jam'iyyar NNPP ke neman dusashewa a Kano, jigon jam'iyyar, Razaq Adebirigbe ya ce wannan ba sabon abu ba ne a siyasa amma za su yi galaba.
Hukumar tsare-tsare da raya birane ta jihar Kano ta rusa wasu gidaje a Gurin Gawa, yankin ƙaramar hukumar Kumbotso duk da umarnin babbar kotun jihar.
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa ta tsara shirin ciyarwa da nufin taimakawa talakawa da gajiyayyu miliyan huɗu kafin karewar watan azumin Ramadan.
Babbar kotun tarayya mai zama a birnin Kano ta yi fatali da ƙarar da aka nemi haramtawa Abba Kabir Yusuf naɗa kwamitocin riƙo kwarya a kananan hukumomi 44.
Sakamakon tsadar rayuwa da radadin da talakawan Najeriya ke ciki, Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya roki Tinubu ya bude iyakokin kasar don shigo da abinci.
Farfesa Ibrahim Muazzam, tsohon shugaban Hisbah ya bayyana yadda 'yan siyasa suka yi kokarin kawo rudani tsakanin hukumar da gwamnatin jihar kan ayyukan hukumar.
Kwankwasiyya
Samu kari