Kwankwasiyya
Wasu jiga-jigan APC sun bayyana cewa, sun hango yadda za su yi nasara a kotun koli kuma tabbas Gwuna ne zai yi nasara a zaman ba Abba Kabir Yusuf ba.
Allah ya karbi rasuwar kawun Gwamna Abba Kabir Yusuf, Alhaji Hassan Yusuf Danmakwayo a yau Asabar 30 ga watan Disamba bayan fama da jinya a Kano.
Babbar Kotun Tarayya ta yi hukunci kan karar da ciyamomin kananan hukumomi guda 44 suka shigar da Gwamna Abba Kabir na jihar Kano kan kashe kudadensu.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce ba a zamaninsa aka fara taba kudin kananan hukumomi ayi ayyuka ba. Kaman a zamanin Rabiu Kwankwaso, mataimakin gwamna ya yi haka.
Shugabannin kananan hukumomin jihar Kano 44 sun nuna sam ba su yarda da yunkurin gwamnatin jihar Kano na talauta asusun baitul mali wajen gida gadoji ba.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya tara masu buƙata ta musamman akalla 2,000 a gidan gwamnati, ya raba musu tallafin N20,000 kowanen su da kayan abinci.
Babbar Kotun jihar Kano ta umarci dakataccen shugaban karamar hukumar Gwale, Hon. Khalid Ishaq Diso ya guji kiran kansa a matsayin shugaban hukumar hukumar.
Kashim Shettima ya kaddamar da ginin ofishin Gwamnan jihar Kano da aka gyara. Rabiu Musa Kwankwaso PhD FNSE ya hadu da Shettima wajen jana’izar Ghali Umar Na' Abba.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano da jigon jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso sun nuna alhinin rasuwar tsohon kakakin Majalisar Tarayya, Ghali Umar Na'Abba.
Kwankwasiyya
Samu kari