Kiwon Lafiya
An samu ƙaruwar masu fama da cutar mashaƙo ta 'diptheria'a jihar Kano. A yanzu haka an tabbatar da kwantar da mutane 130 a gadon asibiti sanadiyyar cutar da.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da biyan makudan kudade na alawus N25,000 ga likitoci da sauran ma'aikantan lafiya na Tarayya bayan fara yajin aiki.
Wasu da ake zargin 'yan kungiyaR asiri ne sun kutsa cikin shagon aski tare da bindige dalibai uku a jihar Osun, an kwashi daliban zuwa asibiti don ba su kulawa.
A yau wani Lauya ya kawo karshen amfani da mai lurara wajen barkwanci a Tik Tok. Abba Hikima ya dauki mataki domin a daina wasa da hankalin Ahmad Lawan Rufai.
Wani mummunan hadarin mota da ya faru a jihar Jigawa, ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutane 7 gami da jikkata wasu 5. Hadarin dai ya faru ne ranar Litinin, da.
Wani matashi Dauda Olamilekan ya samu karuwar haihuwa na 'ya'ya hudu bayan ya yi niyyar zubar da cikin matarsa Rukayat tun farko a Ogbomosho da ke jihar Oyo.
Hukumar dakile yaduwar cututtuka masu harbuwa ta NCDC, ta bayyana cewa cutar mashako wacce ake ce ma 'diphtheria' a turance ta halaka mutane 80 a Najeriya.
Gwamnatin Kaduna karƙashin shugabancin gwamna Malam Uba Sani ta tabbatar da bullar cutar Diphtheria watau Mashaku a wasu kauyukan yankin Kafanchan, Kaduna.
Wata baƙuwar cuta wacce ba a san musabbabinta ba, ta ɓulla a garin Kafanchan na jihar Kaduna. Cutar ta janyo kulle makarantu yayin da mutum huɗu suka rasu.
Kiwon Lafiya
Samu kari