Kiwon Lafiya
Bankin IsDB da asusun LLF karkashin shirin KSADP za su gina manyan cibiyoyin tara madara guda 60 a fadin jihar Kano. Za a kashe N4bn wajen yin aikin.
Ficewar manyan kamfanoni yana ba shugaban kasa ciwon kai. Dr. Alausa ya yi maganar yunkurin da ake yi da kuma cigaba da aka samu a wajen yaye ma’aikatan jinya
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya amince da biyan kudin karatun daliban da ke karantar ilmin da ya shafi karatun lafiya a Borno.
Wani asibiti a jihar Delta ya tsare wata mata da ta haifi 'yan hudu saboda gaza biya naira miliyan hudu kudin ajiyar yaran a 'incubator'. Tun a 2023 ta haifi yaran.
An yi kira ga jama'a da su kauracewa yawan tu'ammali da man fetur, barasa da sigari da kuma magungunan kashe kwari don kaucewa kamu da cutar sankarar bargo.
Kamfanin da ake zaton babu kamarsa a faɗin Nahiyar Afirka a ɓangaren kera allura da sirinji ya rufe ofishinsa na Najeriya saboda abinda ya kira yanayin kasuwanci.
Gwamnatin Kebbi a sanarwar da ta fitar a safiyar ranar Alhamis, ta tabbatar da cewa tsohon shugaban karamar hukumar Maiyama ya rasu, yau za a birne shi a jihar.
Jami'an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) sun yi nasarar kama wata mata yar shekara 70 da jikanta a Legas kan zargin sayar da miyagun kwayoyi.
Gwamnatin jihar Abia ta ce ta gano wasu likitoci da suka ajiye aiki amma har yanzu suna karbar albashi daga gwamnatin jihar. Za a dauki mataki akan su.
Kiwon Lafiya
Samu kari