Kiwon Lafiya
Kungiyar likitoci ta kasa (NMA) reshen Kano ta umarci mambobinta su fito su ga marasa lafiya a asibitocin dake jihar, ta umarci ‘ya’yanta su bijirewa yajin aiki.
Tsohon Ministan lafiya a lokacin mulkin Muhammadu Buhari, Isaac Adewole ya ce bai kamata a raba kudin giya da wasu jihohi da suka haramta sha da siyar da ita ba.
An shiga takaici a jihar Lagos bayan zuciyar wata ‘yar kasuwa, Alhaja Iyabo ya buga, wanda ya yi sanadiyyar rasuwarta saboda rushe shagonta da N50m a ciki.
Hukumar NAHCON ta bukaci maniyyatan Najeriya da suka isa Makkah da su nemi taimakon likitoci daga duk wani asibitin gwamnatin Saudiyya idan bukatar hakan ta taso.
Gwamnatin tarayya ta yi albishir ga likitocin Najeriya, inda ta ce za ta kara musu albashi nan ba da dadewa ba. Ministan lafiya, Farfesa Ali Pate ya bayyana hakan.
Yayin da duniya ke bikin ranar yara ta duniya, akasarin yara a Najeriya ba za su iya bikin wannan rana ba duba da kangin rayuwa da suke ciki a yanzu.
Ma’aikatar albarkatun noma da wadata kasa da abinci ta gargadi ‘yan Najeriya kan bullar wata cuta a jikin dabbobi a kasuwar dabbobi ta jihar Kwara.
Gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya ce akalla jarirai 700 ne ke mutuwa a kowace rana a Najeriya, yana mai jaddada kalubalen da ke cikin yawan mutuwar mata da kananan yara.
An yi amfani da gurbattacen jini a Birtaniya na tsawon shekaru wanda ya jawo mutuwar mutane da dama da kuma yaduwar cututtukan kanjamau da ciwon hanta.
Kiwon Lafiya
Samu kari