Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Wata budurwa ta wallafa wani hoto inda ta nuna abincin da ta yi wa saurayinta amma ya tsere bayan dandana abincin, ta ce ya katange ta ta ko ina a kafar sadarwa
Bidiyon wani dan Najeriya yana tafiya kan kiret din kwai masu yawa ba tare da ko guda ya fashe ba ya bazu a intanet, wasu na mamaki har suna zargin asiri ne.
Wani mutum da abokansa sun yi gasar gwajin karkon waya tsakanin iPhone 14 pro max da iPhone 13 da Samunsung S22 inda suka saka wayoyin cikin ruwa na yan mintuna
Bidiyon wani makaho bakanike da ya kware a gyaran mota ya dauki hankulan masu amfani da kafar sadarwa ta TikTok. Wasu da dama daga masu amfani da kafar TikTok.
Wani lakcara ɗan Najeriya ya koma roƙon ɗalibansa da su ke gida da su daure su dawo makaranta. Lakcaran ya gaya musu cewa karatu ya kankama su ƙoƙarta su dawo.
Wani matashi ya bayyana aikin wautar da ya yi saboda ruɗin soyayya wamda ya sanya shi ya dawo yana cizon yatsa. Matashin ya ajiye aikinsa saboda budurwarsa.
Fitacciyar jaruma ƴar TikTok, Saudat Shehu, ta bayyana cewa a shirye ta ke ta daina rawa a TikTok ta samu mijin aure don ta gaji da zama hakanan babi aure.
Wani dan kasuwa mai suna @olakanmiegolddeni ya ba da cigiyar tsohon dutsen guga akan kudi N4.6m duk wanda ya nemo, sai dai ya ce dutsen mai kuran karfe ya ke so
Wata matar aure ta bayyana yadda mijinta ya ki taimaka mata saboda rashin lafiyar mahaifyarta, ta ce mijin nata yana da kudi sosai kuma yana taimakawa bare.
Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Samu kari