Katsina
Jami'an tsaro sun samun gagarumar nasara kan 'yan bindiga a jihar Katsina. Jami'an tsaron sun yi nasarar kubutar da manoma shida da aka yi garkuwa da su.
Gwamna Dikko Umaru Radda ya ce za a yi shirin Arewa TECHfest a dukkan jihohin Arewa. ya ce za a farfado da fasahar zamani a Arewa. za a yi shirin a Katsina.
Gwamnatin jihar Katsina ta ɗauki matakin hana noma a hanyoyin shanu da filayen kiwo domin daƙile yiwuwar ɓarkewar rikicin manoma da makiya a faɗin jihar.
Gwamnatin tarayya ta bakin cibiyar ba da sanarwar gaggawa kan ambaliyar ruwa ta kasa ta yi hasashen cewa za a zabga mamakon ruwan sama a jihohi 17 na Najeriya.
Tsohon ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Isa Pantami ya buƙaci matasa su tashi tsaye su nemi ƙwarewa a manyan fannonin ilimin zamani.
Gwamnatin jihar Katsina ta fara shirye shiryen bikin murna cikarta shekaru 37 da kafuwa. An ce an kafa wani muhimmin kwamiti da zai kula da wannan biki.
Jami'an tsaro sun yi nasarar hallaka kasurgumin dan ta'adda, Dan Kundu wanda kani ne ga dan ta'adda, Usman Modi Modi a wata arangama a jihar Katsina.
Za a ji abin da Abdulaziz Yar'adua ya fadawa Rabiu Kwankwaso lokacin taziyyar Dada. Za a ji dangantakar Kwankwaso da Shehu Yar’adua tun SDP zuwa PF.
Rundunar yan sanda a Katsina ta cafke gungun yan ta'adda masu fashi da makami da kuma wasu yan ta'adda masu saka bidiyon bindigogi a kafafen sadarwa ta intanet.
Katsina
Samu kari