Kasashen Duniya
Gwamnatin Tinubu ta ce babu wani lamunin $150bn ko kuma amincewa da 'yancin ‘yan madigo, 'yan luwadi, 'yan daudu, da masu auren jinsi a cikin yarjejeniyar Samoa.
A 2014, Goodluck Jonathan ya amince da dokar haramta dangantakar jinsi. An yi shekara da shekaru ana yunkuri, sai Jonathan ne ya iya takawa luwadi da madigo burki
An samu asarar rayuka bayan aukuwar turmutsitsi a wurin wani taron addini a kasar Indiya. Da yawa daga cikin mutanen da suka rasa ransu mata ne da yara.
Domin bunkasa tattalin arziki, Najeriya ta sanar da kulla yarjejeniyar kasuwanci da kasar Saudiya na fitar da jan nama da waken soya a duk shekara.
Wani harin kwanton bauna da wasu ‘yan ta’adda suka kai a Jamhuriyar Nijar ya yi sanadin mutuwar sojoji 21 a kusa da iyakar kasar da Burkina Faso a ranar Talata.
Wani sabon rahoto daga Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ya nuna cewa mutane miliyan 3 ne ke mutuwa a kowace shekara sakamakon kwankwaɗar barasa da miyagun ƙwayoyi.
A ranar Litinin ne aka bayyana sunan El-Rufai a jerin wasu manyan 'yan siyasar Najeriya (PEPs), da jami'an tsaro da suka mallaki kadarori masu tsada a kasar Dubai.
Gwamnatin Tajikistan karkashin jagorancin Emomali Rahmon ta zartar da dokar da ta haramta mata sanya hijabi, da yara yin bukukuwan babbar Sallah.
Kungiyar gwagwarmaya ta Hezbollah da ke Lebanon ta ce duk wasu nau'in tsoratarwa da yada labaran yaki a Isra'ila da kawayenta ba zai girgiza su ba.
Kasashen Duniya
Samu kari