Kasashen Duniya
Isra'ila ta kashe sabon babban hafsan sojojin Iran, Ali Shadmani, a harin da ta kai Tehran. An ji fashe-fashe biyu a Tabriz, yayin da rikicin ya shiga kwana na 5.
Isra'ila ta farmaki gidan talabijin mallakin gwamnatin Iran a Tehran yayin watsa shirye-shirye. Iran ta yi Allah wadai da tare da yin kira ga MDD ta dauki mataki.
Iran ta kai hari da makamai masu linzami kan Isra'ila, wanda ya kashe mutane takwas. Isra'ila ta gargadi mazauna Tehran da su fice daga garin, ta karya lagon Iran.
An kama wani mutum mai suna Esmail Fekri da laifin yi wa kasar Isra'ila leken asiri a kasar Iran. Kotun Iran ta rataye shi bayan tabbatar da aikata laifin.
Ministan harkokin waje na kasar Jamus, ya bayyana cewa kasashen Faransa, Birtaniya da Jamus sun shirya zama kan teburij tattaunawa da kasar Iran.
Harin makami mai linzami na Iran ya lalata ofishin jakadancin Amurka da ke a Isra'ila, inda Mike Huckabee ya sanar da rufe ofishin. Rikicin ya jawo asarar rayuka.
Yakin Iran da Isra'ila ya kara zafafa bayan harba makamai fiye da 100 da Iran ta yi. Iran ta ki yarda da shirin tsagaita wuta duk da korafin Isra'ila na kashe yara.
Bincike ne kadai zai bayyana dalilin hatsarin jirgin Air India da ya kashe mutum 241. Masana na zargin gazawar inji, karo da tsuntsaye, ko matsalar fuka-fukai.
Kasar Saudiyya ta amince da ba alhazan Iran mafaka har zuwa lokacin da za a samu aminci a kasarsu. Saudiyya ta yi Allah wadai da harin da Isra'ila ta kai Iran
Kasashen Duniya
Samu kari