Kasashen Duniya
A labarin nan, za a ji yadda wasu daga cikin shugabannin wasu ƙasashe a Afrika suka shafe shekaru sama da 30 suna mulki ba tare da sun taba sauka ba.
Wasu jami'an sojoji sun shiga hannu bayan an zarge su da yunkurin gudanar da juyin mulki a kasar Guinea-Bissau. Hakan na zuwa ne ana shirin fara kamfen na zabe.
Gwamnatin shugaba Paul Biya na Kamaru ta ce za ta gurfanar da jagoran 'ya adawar kasar da ya ce ya lashe zaben shugaban kas, Issa Tchiroma Bakary kan tarzoma.
A labarin nan, za a ji yadda jami'an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ke ta samun nasarar kama masu safarar miyagun kwayoyi daban-daban.
Hukumomi sun sanar da sakamakon zaben shugaban kasar Kamaru. Shugaba Paul Biya, ya doke abokin hamayyarsa, inda zai ci gaba da jan ragamar kasar.
A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Dahiru Bauchi ya mika godiyarsa ga Shugaban Kasar Aljeriya, Abdelmadjid Tebboune saboda karrama alfarmar da ya roka.
Sakatare Janar na Vatican, Pietro Parolin, ya ce rikice-rikicen tsaro a Najeriya ba na addini ba ne, amma suna da tushe na zamantakewa da ake samu.
An sanar da rasuwar matar tsohon shugaban kasar Ghana, Nana Konadu Rawlings wacce ta riga mu gidan gaskiya tana da shekaru 79 a duniya bayan fama da jinya.
Wata kotu a Ingila ta daure dan Najeriya na watanni 16 a gida yari kan amfani da sunan mace wajen yin aiki a wani asibiti, ta kuma ci tarar mutumin makudan kudi
Kasashen Duniya
Samu kari