Kasashen Duniya
sojojin Iran sun harbo wani jirgin yakin Isra'ila a safiyar Litinin. Isra'ila ta ce jirgin na leken asiri ne amma harbo shi bai fitar da wasu bayanai ga Iran ba.
Amurka ta roki kasar China da ta shawo kan kasar Iran kan yunkurin rufe hanyar ruwan Hormuz da ake dakon mai ta wajen zuwa kasashen turai da sauransu.
Majalisar Iran ta amince a rufe mashigin Hormuz, hanyar mai ta duniya, bayan harin Amurka. Hakan zai sa farashin mai ya yi tsada kuma Asiya za ta fi shan wahala.
Shugaban Sierra Leone, Julius Bio, ya zama sabon shugaban ECOWAS bayan ya karɓi kujerar daga hannun Bola Tinubu a taron da aka yi a birnin Abuja.
Ana cigaba da rikici tsakanin Iran da Isra'ila, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya bayyana cewa ba makamin nukiliya ne ke damun kasashen yamma.
Bayan harin Amurka kan kasar Iran, manyan 'yan majalisa daga jam'iyyar Democrat sun caccaki Donald Trump bisa kai hari ba tare da sanar da su ba.
Bayan harin Amurka a Iran, ministan harkokin wajen kasar ya gargadi Amurka kan hare-haren da ta kai, yana cewa “za su fuskanci illa mai dorewa” daga kasar.
Majalisar Dinkin Duniya ta yi Allah wadai da Amurka ta kai kan Iran, tana cewa hakan barazana ga zaman lafiya a duniya baki ɗaya da yankin Gabas ta Tsakiya.
Donald Trump ya ce Amurka ta kammala kai hare-hare kan cibiyoyin nukiliya guda uku a Iran. Wannan mataki ya nuna goyon bayan Amurka kai tsaye ga Isra'ila.
Kasashen Duniya
Samu kari