Kasashen Duniya
Uwar Guardiola ta mutu bayan ta yi fama da COVID-19. Dolors Sala Carrió ta bar Duniya ta na shekara 82 a Garin Manresa da ke cikin Garin Barcelona a Sifen.
Yawan surutu mara kan gado tare da daga murya ya yi sanadiyyar mutuwar wasu mutane biyar har lahira a kasar Rasha, bayan da wani mutumi yace sun dame shi.,
Dazu ne Boris Johnson ya fara jinya a asibiti bayan COVID-19 ta kama shi. Shugaban na Ingila ya fita daga kulle a gidansa, ya koma jagoranci daga dakin asibiti.
Wani tsohon Jakadan kasar Amurka a Najeriya, John Campbell ya zargi Jonathan da murde zaben 2011. Amma wani Hadiman Jonathan ya maidawa John Campbell raddi.
Tsohon Shugaban kasar Libya Mahmoud Jibril jiya. COVID-19 ta kashe Shugaban da ya jagoranci tunbuke Gaddafi a Libya. Mahmoud Jibril ya mutu ne a kasar Masar.
Mutum 620 ne aka tabbatar sun mutu bayan sun kamu da cutar COVID-19 Ranar Asabar. Wannan na nufin an yi makokin mutuwar mutane 620 da ke jinyar COVID-19 a ranar
Kungiyoyin Likitoci da ‘Yan kasuwa ba su yi na’am da aikowa Najeriya Likitocin China ba. Sun ce ganin yadda ake da karancin masu COVID-19, babu bukatar a Sinawa
Kanun labarai na kwanakin nan na bayyana faduwar da 'yan kasuwa suke yi ne sakamakon muguwar annobar coronavirus. Akwai kuwa jama'ar da ke ta kokarin taimakon..
A kasar Birtaniya, mun ji yawan mutanen da COVID-19 ta ke kashewa ya sa an gina dakin ajiye gawa. Wannan aiki zai ci kimanin makonni inji Mista Rokhsana Fiaz.
Kasashen Duniya
Samu kari