Kasashen Duniya
Dakarun kasar Rasha sun sanar da cewa sun kai hari kasar Ukraine da manyan makamai masu karfin nukiliya. An kai harin ne bayan zargin kai hari gidan Putin.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Jamhuriyyar Muslunci ta Iran ta kara daukar matakin hukuncin kisa a kan wani da ta kama da yi wa Isra'ila leken asiri.
Gwamnatin Amurka ta sanar da kwance wani jirgin ruwa mai dauke da tankar mai dauke da tutar Rasha mai alaka da Venezuela. Kasar Rasha ta yi martani ga Amurka.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Kasar Burkina Faso, Ibrahim Traore ya tsallake rijiya da baya bayan wasu sojoji sun kitsa kashe shi da kifar da gwamnati.
Fadar White House ta sanar da cewa za ta iya amfani da karfin soja da wasu dabaru da suka dace domin kawace mallakar Greenland da ke kasar Denmark.
Daya daga cikin sanatocin Amurka, Marco Rubio ya ce an kama Shugaban Venezuela Nicolás Maduro, kuma za a gurfanar da shi a kotun Amurka kan zargin manyan laifuka.
Kasar Saudiyya ta kai jerin hare hare wasu yankuna na kasar Yemen bayan kai farmaki kan wani jirgin ruwa dauke da makamai da ya fito daga kasar UAE.
Kasashen Mali da Burkina Faso sun yi ramakon gayya kan matakin da Trump ya dauka na hana 'yan kasarsu shiga Amurka. Sun hana 'yan Amurka shiga kasashensu.
Sojan da ya zama shugaban kasa bayan juyin mulki a kasar Guinea a 2021, Mamady Doumbouya ya lashe zaben shugaban kasar da ya shirya a 2025 da mafi yawan kuri'a.
Kasashen Duniya
Samu kari