Kasashen Duniya
Bola Ahmed Tinubu ya janye sunan tsoho gwamnan Kebbi daga jerin jakadun da aka tura zuwa Turkiyya bayan ayyana sunan shi da farko. Shugaban kasa ya lashe aman shi.
Hukumar kare hakkin dan dama ta majalisar dinkin duniya, OHCHR ta bukaci kasashe da su daina yankewa mutane hukuncin kisa bayan fitar da rahotonta na 2025.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya yi gargadi da cewa za a shafe Iran a doron kasa idan aka kai masa hari ko aka kashe shi yayin da ya ke musayar yawu da Tehran.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya fallasa sakon da Faransa ta tura masa game da Iran, Syria da Greenland. Shugaban Faransa ne ya tura sakon ga Trump.
Kotun Koriya ta Kudu ta yanke wa tsohon Shugaba Yoon Suk Yeol hukuncin shekaru 5 a gidan yari kan zargin dakile bincike da sanya dokar ta-ɓaci a Janairu 2026.
An yi zaman kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya game da Iran. Amurka da Iran sun caccaki juna kan cewa shugaban Amurka, Donald Trump zai kai hari Iran.
Shugaba Donald Trump ya ce ya samu bayanai da suka ce an daina kashe masu zanga-zanga a Iran. Ya ce zai kai hari ne idan aka cigaba da kashe masu zanga-zanga.
Gwamnatin kasar Rasha ta gargadi Amurka kan barazanar kai hari Iran yayin da ake zanga-zanga. Trump ya yi barazanar kai hari Iran don taimakon masu zanga-zanga.
A labarin nan, za a ji cewa Najeriya da Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) sun kulla wata yarjejeniya da za ta taimaka wajen habaka kasuwanci a kasar nan.
Kasashen Duniya
Samu kari