Kasashen Duniya
Rahotanni daga kasar Iran sun tabbatar da rasuwar matar marigayi jagoran addini, Imam Khamenei watau Mansoureh Khojasteh Bagherzadeh bayan harin Amurka.
Iran ta harba makaman "Kheibar" kan ofishin Netanyahu yau 2 ga Maris, 2026. IRGC ta ce makaman sun ratsa Iron Dome yayin da ake tattara asarar da aka yi.
Cikakken bayani game da makaman Iran da take amfani da su don daukar fansar kisan Khamenei. Barazanar mashigar Hormuz da yadda hakan ke shafar tattalin duniya.
Iran ta kai manyan hare-hare a Dubai da wasu kasashen makwabta biyu yayin da ta shiga rana ta uku ta yaki da Amurka da Isra'ila. An samu asarar rayuka.
Gwamnatin Saudiyya ta tabbatar tashin wuta a wata matatar ma mai girman gaske a kasar Saudiyya. Masana sun yi karin bayani game da harin Iran a Saudiyya.
Gwamnatin Kuwait ta sanar da cewa wasu jiragen yakin Amurka sun rikito daga sama a kasar Kuwait yayin da ake gwabza yaki da Iran. An kai matuka jiragen asibiti.
Kashi 27 na Amurkawa ne kawai suka amince da kisan jagoran Iran. Mutuwar sojoji da hauhawar farashin danyen mai zai janyo Trump ya rasa goyon bayan Amurkawa.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta yi magana game da cewa ta nemi Amurka ta dawo teburin sulhu a ci gaba da tattauna wa ko za a cimma matsaya.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa za su iya shafe mako hudu suna gwabza yaki da Iran. Ya ce za su dauki fansa game da sojojin da aka kashe musu.
Kasashen Duniya
Samu kari