Kasashen Duniya
Idan aka yi wasa , tattalin arzikin Najeriya zai sake sukurkucewa a karo na biyu. Ministan tattali ya ce wani matsin tattalin arzikin kasa ya na jiran kasar.
Ashe tun cikin 2017 aka biya kudin makamai amma gagara kawowa Najeriya kayan yakin. Ministan labarai ya roki kasashen Duniya su taimaka mata da kayan yaki.
Hukumar dillacin labarai na kasa ta rahoto cewa wata Budurwar Dalibar Najeriya mai suna Famuyiwa Olushola ta zama Zakara, ta lashe gasar da aka yi kwanaki.
Jama’a za su rasa aikin yi yayin da Shoprite zai rufe shaguna. Dazu mu ka ji kamfanin Shoprite za su yi gwanjon kaya, su na shirin barin Najeriya kwanan nan.
Mun kawo maku jerin kasashen da su ka fi tara manyan masu kudi a Duniya a shekarar 2020. A lissafin da aka yi na karshe, Jeff Bezos shi ne mai kudin Duniya.
Mun ji labari cewa an gano wani boyayyen yarjejeniya da Gwamnatin tarayya ta jefa Najeriya da kasar Sin. ‘Yan Majalisan kasar sun binciko maganar damkawa Sinawa
Gwamnatin Najeriya ta ce akwai wasu biliyoyi da za su shigo mata daga ketare a dalilin saida rijiyar man OPL 245, kudin da za a samu sun haura Naira biliyan 76.
Gwamnatin Najeriya ta na makwabtanta lantarki amma ta na fama dakarancin wuta. Gwamnati ta ce an shiga wannan yarjejeniya ne domin ka da a gina dam a kogin Neja
Mun ji cewa Kwamitin bincike ya wanke Akinwumi Adesina daga zargin aikata laifi a AfDB. Ba a samu Akinwumi Adesina da wani laifi ba kamar yadda rahoto ya nuna.
Kasashen Duniya
Samu kari