Kasar Saudiya
Sai dai masu ra'ayin mazan jiya, watau yan Conservative, da ma masu zafin ra'ayin kishin kasa, watau EDL; English Defence League, basu farin ciki da wannan sauyi, inda suke ganin kowanne musulmi a matsayin dan-ta'adda mai mugun...
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufa’I, yanzu yana kasa mai tsarki tare da wasu jami’an gwamnatinsa. Gwamnan, kamnar yadda ya saki hotunansa a shafinsa na Tuwita, ya ce yana kasar ta Saudiyya ne domin gudanar da addu’o’i na
An nemi Alkali ya raba aure saboda soyayya tayi yawa. Wata Baiwar Allah ta nemi Kotu ta raba aure bayan ta gano Mijin ta ya cika kaunar ta. Wannan mata tace ba ya iya taimakon Mahaifiyar sa don haka ta nemi saki a Kotu.
Hukumar aikin hajji ta kasar Saudiya ta yi tanadin kujeru 95,000 ga maniyyatan Najeriya da zasu gudanar da aikin hajjin su a bana, wannan shine adadin kujeru da gwamnatin kasar ta baiwa Najeriya a shekarar da ta gabata.
Babban jagoran addini a kasar Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya zargi makiyan kasar Iran da haddasa zanga-zangar da ta yi sanadiyar hasarar rayuka a kasar.Wannan shine karo na farko da, Ayatollah Ali Khamenei, yayi magana
Abdulrahman Ibn AbdulAziz as-Sudais yana daga cikin manya-manyan malaman addinan musulunci wanda suka fara yi wa addini hidima tun suna yara. Babban malamin ne ya lashe kyautar karatun Al-Qurani mai girma na duniya da akayi a 2005
Saudiyya na san ran yawan mahajjata su karu sannan kuma za ta rika aiki da takardun biza daga badi - A da can ba a bukatar biza wajen shiga aikin hajji ko umrah
A yau Jumma'a 19 ga watan Oktoba, NAIJ.com ta kawo muku labarin kalubantar da wani babban malamin Sunnah a jihar Kano ya yiwa ikirarin na wasu daidaikun al'umma
Cikin shekaraun da suka gabata, 'yan Najeriya da dama su kan yi fintinkau a wajen gasar karatun alkur'ani ta duniya. NAIJ.com ta samu rahoton cewa, wasu 'yan Na
Kasar Saudiya
Samu kari