Kasar Saudiya
Shugaban ISIS na Iraqi da Syria Khalifa Al-Baghdadi, ya mutu, an dai dade ba'a ga Al-Baghdadi a bainar jama'a ba, tun bayan da mabiyansa suka ayyana shi khalifa
Sarki Salman dan Abdul Aziz al-Saud ya isa birnin Jakarta tun ranar Laraba, a wani bangare na wata ziyara da yake yi ta tsawon wata guda a wasu kasashen Asiya
Rayuwa da mutuwa a hannun Allah suke. Babu wanda ya san lokacin da zai cika. Idan muka waye gari ko muka kwanta bacci, ko shakka babu munada shiri ko a'a.
Mutane dai na ganin cewa matakin na hukumomin Saudiyya suka dauka ya Kara kyakkawar gurbi dadai da koyarwar addinin Musulumci.
Wani dan jihar Kaduna Mallam AbdurRahman Salis ya lashe gasar Al-Qur'ani wanda akayi a massalaci mai sarki a garin Makka kasar Saudiya.
Direban Shugaba Buhari ya dawo da wani makudan kudin kasar waje, dalar Amurka da riyal da ya tsinta a kasar saudiya a cikin wata jaka.
An rahoto cewa Mahajjatan Najeriya guda 20,000 ke karban magani a dakunan shan maganin birnin madinah da makkah na kasar saudiyya
Babban Liman Na Massalacin Annabi SAW na madina Zai Ziyarci Najeriya.
Kasar Saudiya
Samu kari