Kasar Saudiya
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf wato gida-gida, ya bayar da kyautar kudi naira miliyan 65 domin a rabawa alhazan jihar 6,179 a matsayin barka da Sallah.
Mercy Aigbe Adeoti, 'yar shirin fim a Najeriya ta wallafa faifan bidiyo tare da mijinta inda take nuna yadda Musulunci ya daidaita dukkan dan Adam a gaban Allah
Gwamnatin kasar Sweden ta musanta zargin cewa da hannunta aka kona Alkur'ani mai girma a kasar, ta nuna bacin ranta tare da Allah wadai da wannan aika-aika.
Fafaroma Francis ya nuna fushinsa kan kona Al-Kur'ani mai girma da wasu mutane biyu suka yi a kasar Sweden a makon da ya gabata. Da yake mayar da martani kan.
Yayin da ake dab da fara jigilar alhazan Najeriya zuwa gida ranar Talata, 4 ga watan Yuli, Allah ya yi wa karin mutum biyu daga jihar Kaduna rasuwa a Makkah.
Alhazan Najeriya da suka gudanar da aikin Hajjin bana a ƙasa mai tsarki ta Saudiyya, za su fara dawowa gida Najeriya a ranar Talata, 4 ga watan Yulin 2023.
Gamayyar likitoci masu kula da alhazai sun ce mutane 13 ne suka mutu a aikin hajji, yayin da fiye da 40,000 suka kamu da rashin lafiya daban-daban a Saudiyya.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya ba Alhazan jihar kyautar Riyal 300 a ƙasa mai tsarki domin rage ɗawaniyoyin da su ke yi yayin gudanar da aikin Hajjin bana
Gwamnan jihar Niger, Mohammed Umaru Bago, ya gwangwaje Alhazan jihar da kyautar Riyal 100 kowannensu a ƙasa mai tsarki. Gwamnan ya kuma ba ma'aikata Riyal 200.
Kasar Saudiya
Samu kari