Karatun Ilimi
Yawaitan ire iren makarantun nan yasa hukumomin dake sa’ido akansu basa iya gudanar da aikinsu yadda ya kamata, bugu da kari yawancin makarantun basa biyan haraji, kuma basa bin dokokin da aka shimfida wajen karantarwa.
Wata kungiya mai zaman kanta (DARE) ta fara bawa matasan Kaduna horo a kan sabuwar fasahar amfani da sarrafa bola, musamman domin amfani a gine-gine. Sabuwar fasahar zata bawa matasan damar koyon sarrafa bola domin yin rufi a gida
Wata mata da aka boye sunanta ta haife wani jariri da kamanninsa suka fi yanayi da na biri bayan ta sha da fama da nakuda a babban asibitin garin Kagarko a jihar Kaduna. Matar, 'yar asalin kauyen Sabon Iceh ta haifi wannan jariri
Za ku ji cewa an kammala gasar karatun Al-Kur’ani mai girma jiya inda wadanda su ka zo na farko sun samu kyautar kudi har rabin miliyan da kuma motoci daga hannun gwamnan jihar Gombe watau Ibrahim Hassan Dankwambo.
Kungiyar NANS ta musanya cewa ta karbi Miliyoyi a hannun Shugaban kasa Buhari kwanaki. Ita dai Kungiyar ASUU ce ta ce ‘Daliban kasar sun karbi cin hanci daga hannun shugaban kasar a lokacin da su ka kai masa ziyara.
Wasu tsofin daliban jami'ar Ladoke Akintola (LAUTECH) da yanzu ke koyarwa a jami'ar dake garin Ogbomoso, sun yi watsi da umarnin kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU), sun koma bakin aiki a yau, Alhamis. A jiya, Laraba, ne shug
NANS ta soma gajiya da yajin aikin da ake yi har ta kai ‘Daliban Najeriya na neman juyawa Malaman jami’a da Gwamnati baya. ‘Daliban na Najeriya sun ce za su yi bore daga Ranar 31 ga Watan Disamba idan har aka gaza yin sulhu.
A ranar Asabar, 29 ga watan Disamba, ne 'yan uwa da abokan arziki suka shirya liyafar taya Ahmed Baita Garko, murnar zama Farfesa na farko a kimiyyar na'ura mai kwakwalwa daga jihar Kano. Ahmed Baita Garko, dan asalin karamar huk
SERAP ta kai Buhari kara har gaban Majalisar dinkin Duniya saboda yajin aikin ASUU da ake yi. An dauki kusan watanni 2 kenan ana yajin aiki a jami’o’in Najeriya. Da farko kungiyar Malaman sun janye yajin aiki kafin su cigaba.
Karatun Ilimi
Samu kari