Karatun Ilimi
Za ku ji cewa Buhari zai kawo ziyara Kaduna domin bude gine-ginen Makarantar ABU. Shugaba Buhari zai zo Jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya ne domin kaddamar da ginin CBN a cikin karshen makon nan.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo, ya ce babu wani yanayi komai wahala ko mai dadi, da zai sanya ya daina yi wa kasar nan kyakkyawan zato duk da irin munanan kalubale da ta ke fuskanta.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi, dattijo ne mai shekaru 92 a duniya kuma jigo a darikar Tijjaniya sannan mataimakin shugaban kwamitin koli na kungiyar malaman da ke bayar da fatwa a addinin Musulunci a Najeriya. A wata hira da ya yi da
A cewar mizanin auna kwazon daliban, jihar Legas ce kadai ta shiga sahun jihohi 10 na farko daga jihohin yankin kudu maso yamma na 'yan kabilar Yoruba. Kaduna ce jihar Arewa da daliban ta suka fi nuna kwazo a jarrabawar, amma kum
Duk da kasancewarsa dalibi mai matukar hazaka da basira, kwamitin ladabtawa na jami'ar ABU ya amince tare da bayar da shawarar a kori Zakzaky tare da shugaban kungiyar dalibai Musulmai a jami'ar, Sani Daura, saboda rawar da suka
Nana Hadiza: An haife ta a shekarar 1981. Ta fara karatu a makarantar 'Essence International School da ke Cobham Hall, Kent, Ingila. Ta yi karatun jami'a a jami'ar Buckingham da ke kasar Ingila. Ta yi karatun diflomar malaman maka
Jami’ar kasa da kasa dake kasar Sudan, Sudan International University, ta kulla yarjejeniya da gwamnatin jahar Zamfara domin bude rassanta a garin Gusau, da zai kunshi tsangayar ilimin likitanci don samar da kwararrun likitoci.
Ma'aikatar kasafin kudi da tsare-tsare ta tarayya ce ta shirya taron tare da hadin gwuiwar gwamnatin jihar Kano da hukumar UNICEF. Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa an shirya taron ne domin tabbatar da samun
Kwanan nana wani Shehin Malamin kasar waje ya yi magana bayan an ba Isa Ali Pantami Minista. Wannan ba kowa bane sai Mufti Menk wanda ya aikowa Isa Ali Pantami sakon barka da addu’a.
Karatun Ilimi
Samu kari