Karatun Ilimi
Za ku ji yadda a ka kirkiro mota mai aiki da wutar lantarki a Najeriya wanda tun 2015 ake wannan tanadi inji wadanda su ka kera motar lantarkin a Jami’ar UNN wanda a ke kira Lion Ozumba 551.
ASUU ta fito ta ce harkar ilmi na gwamnatin nan ta shugaban kasa Muhammadu Buhari ya na shan wuya. Kungiyar ASUU ta yi tir da tsare-tsaren Gwamnatin Buhari wanda ta ce ya rusa ilmi.
A Ranar 7 ga Watan Yuli mu ka ji cewa Mai martaba Sarkin Hadejia ya yabawa Gwamna Badaru na bada gudumuwar fili. Musulmai sun samu kwarin gwiwar gina Makaranta watau Jami’ar JIBWIS da za ayi a Jigawa.
Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU, ta yi kira da babbar murya na neman gwamnatocin kasar nan da su mike tsaye wajen bayar da fifiko da kuma muhimmancin gaske a fannin inganta harkokin ilimi.
An tara miliyoyin kudi domin tura Yaran Kano karatu a waje inda mu ka ji cewa Kwankwasiyya Foundation ta samu fiye da miliyan 80 bayan wani kukan kura da aka yi.
Mun samu labari cewa Gwamnan Jihar Yobe zai kai mutane karatu zuwa waje. Mutum 700 za a dauka zuwa Turkiyya da kasar Sin inda za su yi karatun Digiri da Digir-gir da Digir-digir.
A makon nan mu ka ji cewa wata Budurwa ‘Yar kungiyar MSS ta fita da sakamakon da ya fi na kowa a Jami’a. Talatu ta ciri tuta a babbar Jami’ar Abuja da maki 4.82 a cikin 5.00.
Babban bako yayin bikin yaye dalibai karo na 23 da aka gudanar a jami'ar Abuja, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatin sa za ta ci gaba jajicewar wajen magance kalubalai da jami'o'in kasar nan ke fuskanta.
Kungiyoyin addini a jihar Kaduna sun nuna mabanbantan ra’ayi a game da sabuwar dokar addinin da aka kawo. A Ranar Juma’a 7 ga Watan Yuni, 2019, ne majalisar dokokin jihar ta amince da wannan kudiri.
Karatun Ilimi
Samu kari