Jihar Kaduna
Shugaba Bola Tinubu ya ja kunnen dakarun soji da su gujewa kai hare-hare kan fararen hula, inda ya sha alwashin yin bincike kan harin Kaduna don hukunta masu laifin.
Kungiyar IMN ta ‘yan shi’a ta ce dole a tursasa gwamnatin tarayya ta gudanar da binciken musamman a kan abin da ya faru a Tudun Biri da aka kashe jama’a.
Wasu tsagerun yan bindiga sun shiga kauyen Unguwar Liman a karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna, sun sace mutane harda mata da kananan yara masu yawa.
Kalaman Sheikh Baffa Hotoro a kan mutanen da aka kashe a Tudun Biri ya jefa shi a matsala. Majalisar dokokin jihar Kano ta yi magana game da kalaman malamin.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana cewa wadanda su ka mutu a harin bam a Kaduna sun mutu su na masu karanta kalmar shahada inda ya ce zai tallafa musu.
An bayyana yadda wasu mutane suka mutu a hanyar Kaduna zuwa Abuja a ranar Lahadi, Atiku ya shiga damuwar da ta sa ya fito ya yi magana a kan wannan lamarin.
Sanatocin Najeriya sun bayyana yiwa dangin wadanda aka kashe a wani yankin jihar Kaduna a makon jiya. Sun ce a yi hakuri, sun dai ba da kyautar kudi.
Wani mummunan hatsarin mota ya salwantar da rayukan mutum 16 a kan titin hanyar Kaduna zuwa Abuja. Mutane da dama sun samu munanan raunuka a hatsarin.
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya nemi afƴwar yan Najeriya kan kuskuren harin bam da sojoji suka yi a jihar Kaduna.
Jihar Kaduna
Samu kari