Jihar Kaduna
Wani fitaccen lauyan Najeriya, Ismail Balogun ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya cika alkawarin da ya dauka wa mutanen Tudun Biri da sojoji suka sakarwa yan uwansu bam
Muhammadu Sanusi II da fitattun ‘Yan siyasa da masu mulki sun ziyarci Tudun Biri bayan kashe mutane. Mun jero gudumuwar da manya su ka bada bayan harin da aka kai.
Jigon jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso ya ka ziyarar jaje a jihar Kaduna game da harin bam da sojoji su ka yi kan masu Maulidi a kauyen Tudun Biri.
Babban Hafsan Hafsoshin Sojojin Najeriya (CDS), Janar Christopher Gwabin Musa, ya sha alwashin gano bakin zaren harin bam da sojojin Najeriya suka kai.
Babban hafsan tsaron Najeriya, CDS Christopher Musa, ya ce duk wanda aka gano yana da laifin a jefa wa mutane Bam a Kaduna zai girbi abinda ya shuka.
A taron da suka gudanar ranar Jumu'a a Kaduna, gwamnonin arewa 19 sun bada tallafin Naira miliyan N180 domin agaza wa mutane da harin sojoji ya shafa a Tusun Biri.
Gwamnonin jihohi 19 na Arewa sun shiga wata ganawa a jihar Kaduna don tattauna batun tsaro da tattalin arzikin shiyyar. Sai dai akwai gwamnoni 6 da ba su halarta ba.
Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bukaci Shugaba Tinubu ya roki kamfanin 'Shoprite' kada ya bar aiki a Kano inda ya hakan zai shafi mutane da dama.
Gwamna AbdulRazaq na jihar Kwara ya ziyarci jihar Kaduna don yin ta'aziyyar mutanen da suka mutu a harin bam tare da ba da tallafin Naira miliyan 200.
Jihar Kaduna
Samu kari