Jihar Kaduna
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce jami'anta sun kama wasu mutane uku bisa zargin satar wayar wuta ta alminiyo a garin Saminaka da ke karamar hukumar Lere ta ji
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta sanar da cewa jami'anta sun samu nasarar kubutar da wasu mata da miji da miyagun yan bindiga suka yi yunkurin garkuwa da su.
A yayin da ake ci gaba da jimamin mutuwar gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, Legit ta tattaro bayani kan gwamnonin da suka mutu a ofis da silar mutuwarsu.
An samu asarar rayukan mutum hudu a wani mummunan hatsarin mota da ya ritsa da matafiya a kan titin hanyar Abuja-Kaduna. Wasu da dama sun jikkata.
Kungiyar 'yan Shi'a a Najeriya ta bayyana manyan dalilinta na halartar bikin Kirsimeti tare da al'ummar Kirista a birnin Zaria da ke jihar Kaduna.
Babangida Aliyu, tsohon gwamnan jihar Neja ya jinjinawa Gwamna Uba Sani na Kaduna bisa salon mulkinsa da ya kira mai ban sha'awa don bai jefa al'umma cikin kunci ba.
Dattawan Yarbawa a Arewacin Najeriya sun yi martani kan shari'ar zaben gwamnan jihar Kano inda suka nemi zaman lafiya tsakanin al'ummar jihar baki daya.
A daren ranar Litinin ce wasu daga cikin mutane 11 da aka sace a kauyen Azzara da ke karamar hukumar Kachia suka tsere daga hannun 'yan bindiga a jihar Kaduna.
A kowa ce shekara ana samun munanan abubuwa da ke faruwa, 2023 ma an samu irin wadannan abubuwa da su ka tayar da hankulan 'yan Najeriya baki daya.
Jihar Kaduna
Samu kari