Jihar Kaduna
Bayan tambayoyi kan gidan da Buhari ya ba da haya a Kaduna da komawa jihar da ya yi, tsohon shugaban kasar ya ce yana da gidaje biyu a Kaduna ne.
Tsohon mai taimakawa tsohon shugaban kasa kan kafafen yada labarai, Reno Omokri, ya yi kaca kaca da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai.
Tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari ya yi bulaguro zuwa jihar Kaduna a yau Alhamis 27 ga watan Fabrairun 2025 tun bayan barinsa mulki a shekarar 2023.
Jami'an sojojin saman Najeriya sun kai samame kan mutanen yankin Barikallahu a jihar Kaduna. An samu asarar rai tare da jikkata wasu mutum guda biyu.
Bayan ce-ce-ku-ce kan rashin halartar Nasir El-Rufai taron APC, jam'iyyar ta yi wa tsohon gwamnan Kaduna martani kan kalamansa game da dalilin kin zuwa taron.
Bayan ce-ce-ku-ce kan rashin halartar Nasir El-Rufai da Muhammadu Buhari taron APC, tsohon gwamnan Kaduna ya fadi dalilin rashin halartar taron jam'iyyar da aka yi.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El–Rufa'i ya na ganin rikon da mashawarcin shugaban kasa a kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu ke yi wa tsaro ya na lalata lamarin.
Jiga-jigan APC, da suka hada da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ba su halarci babban taron jam'iyyar ba.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma, ya yi martani ga tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i na cewa akwai baraka a cikin jam'iyyar APC, inda ya ce kansu a hade yake.
Jihar Kaduna
Samu kari