Jihar Kaduna
Tsohon gwamnan Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai ya ce tsohon shugaba Muhammadu Buhari ne ya tilasta masa tsayawa takarar gwamna, duk da ba shi da burin yin takara.
An dorawa PreCEFI alhakin aiwatar da shirin Aso Accord don bunkasa tattalin arziki, rage gibin kudi, da karfafa hada-hadar kudade. Uba Sani ya samu mukami.
Sanata Lawal Usman ya ware N500m don tallafawa Musulmai a Ramadan, tare da kira ga ‘yan kasuwa su rage farashin kayan abinci domin saukaka wahala.
Kwanaki ƙadan bayan wasu daga cikin yan PDP sun koma APC a jihar Kaduna, shugabanta, Edward Masha, ya ce daman sun ci amanar jam'iyyar a zaben 2023.
Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani ya ciri tuta a tsakanin gwamnoni, ya lashe lambar yabo ta gwarzon tsaftar muhalli saboda koƙarin da yake yi a fannin.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya ba Sanata Sulaiman Hunkuyi mukami a Hukumar Ayyukan Majalisa (NASC) da ke wakiltar Arewa maso Yamma kwanaki biyar bayan komawa APC.
Wani masanin siyasa, Kelly Agaba ya bayyana rigimar da Nasir El-Rufai ke yi da Gwamna Uba Sani, APC, da Nuhu Ribadu ka iya lalata masa siyasa a nan gaba.
PDP a jihar Kaduna ta bukaci dukkanin 'yan majalisarta da su ka yi watsi da jam'iyyar da su gaggauta ajiye mukaman da jaa'a su ka zabe su a kai a imuwar jam'iyyar.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce a yanzu haka malamai sun kore su a siyasa sun fara yakin neman zabe suna nuna wanda ya kamata a zaba.
Jihar Kaduna
Samu kari