Jihar Kaduna
Dakarun sojin saman Najeriya sun yi nasarar ceto wasu ‘yan kasar Chana 6 da Masu Garkuwa da mutane suka sace a Kaduna. Wannan ya faru ne bayan wata 6 da sacesu.
Malamin addinin iliama a kaduna Shiek Ahmed Gumi yace gwamnatoci na asarar kudi wajen gina gadojin sama maimakon gina mutane da ilimi ko kuma inganta ilimin
Wata majiya ta shaida cewa, wata mata ta rasu yayin da jirgin kasan Abuja-Kaduna ya yi hadari, ya murkushe wata mota a hanyarsa. An fadi yadda lamarin ya faru.
Wata mota ta lalace yayin da ta hau kan titin jirgin kasan Abuja-Kaduna, an murkushe ta a hanyar. Rahoton ya bayyana yadda lamarin ya faru, mutane sun taru.
Fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi, ya bayyana cewa ya karba katin zabensa kuma yafi muhimmanci kan kowanne satifiket ko fasfotin fita ketare.
Yayin da rikicin APC ke kara kamari a Kaduna, kotun daukaka kara ta soke karar da Sha'aban ya shigar kan abokin hamayyarsa a zaben fidda gwnain gwmanan APC.
'Yan bindiga sun sake yin mummunar barna a jhar Kaduna sa'o'i 24 kacal bayan da suka hallaka wasu mutane a yankin. An dauki wadansu da suka samu rauni a kayuen.
Yanzu muke samun labarin yadda aka nada Tinubu a matsayin Dakaren Birnin Gwari a jihar Kaduna. An ga hotunan yadda aka yi masa wannan babban nadi a Arewaci.
Shugabannin kungiyar kiristocin Kudancin Kaduna sun ce a ranar 14 ga watan Janairun shekarar 2023 ne za su fada wa mambobinsu wanda za su zaba gwamna a 2023.
Jihar Kaduna
Samu kari