Jihar Kano
Allah ya yiwa matar Alh. Aminu Dantata, hamshakin attajiri kuma dattijon kasa rasuwa. Hajia Rabi Dantata ta rasu ne a Saudiyya bayan fama da rashin lafiya.
Hukumar 'yan sandan jihar Kano ta sanar da cewa daga yanzu ta hana wasannin Tashe da yara, matasa suka saba yi duk idan watan Azumi ya kai 10 har zuwa karshe.
Zababben ɗan majalisar wakilan tarayya karkashin inuwar NNPP mai kayan daɗi, Abdulmumini Jibrin Kofa, ya ce sun karantar da darasin siyasa ga gwamna Ganduje.
Wasu ƴan aikin gidan mutum biyu sun gurfana a gaban kotun shari'ar musuƙunci a Kano, bisa zargin sace zinaren maƙudan kuɗaɗe a gidan da aka ɗauke su suna aiki.
Salisu Yushau, Dan takarar NNPP a zaben majalisar tarayya mai wakiltar Doguwa/Tudun Wada ya shigar da kara kotu yana neman a hana INEC yin zaben raba gardama
Bayan kammala zaɓen 2023, wasu gwamnoni ba su samu nasarar ɗora wanda suma so ya gaje su ba, sun sha kashi hannun manyan abokan adawarsu ranar 18 ga Maris.
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na ƙasa, Abdullahi Adamu, ya zargi wasu ƴaƴan jam'iyyar da nuna son zuciya wanda yasa suka faɗi zaɓe a Kano.
Ladi Audu Bako, wacce mata ce ga gwamnan Kano na farko a mulkin soji daga 1967 zuwa 1975, ta rasu tana da shekaru 93 a duniya a yau Laraba, 4 ga watan Afrilu.
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Kano sun cafke wani matashi Philibus wanda ya yi sanadin rasuwar budurwarsa yar shekara 22, an kuma kama abokinsa.
Jihar Kano
Samu kari