Jihar Kano
Kotun shari'ar Musulunci da ke jihar Kano ta daure wani mutum Usaini Hamisu shekara daya a gidan kaso kan zargin satar shanu da kudinsu ya kai Naira dubu 700.
Babbar kotun jihar Kano ta dakatar da hukumomin EFCC, CCB da ICPC da ga binciken shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafen jama'a da yaƙi da cin hanci ta jihar.
Rahotanni daga Kano na nuni da cewa an dakatar da Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso daga jam'iyyar NNPP mai alamar kayan marmari na tsawon watanni shida. Kwamitin.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya bada tallafin karatu na naira dubu 50,000 ga ɗalibai 628 da ke karatu a jami'ar BUK da ke Kano.
Wasu iyali a Kano sun gamu da ibtila'i sakamakon cin kwadon garin kwaki. Sun barke da amai da gudawa inda diyarsu ta ce ga garinku sannan sauran suka galabaita.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Abba Kabir Yusuf, ta umurci shugabannin makarantun gaba da sakandare a jihar da su rage kudaden makaranta da kaso 50.
Babbar kotun da ke jihar Kano ta haramtawa hukumomin yaki da cin hanci na EFCC da ICPC daga kama shugaban yaki da cin hanci na Kano, Muhuyi Magaji Rimingado.
Shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya yi shagube ga dan takarar shugaban kasa na NNPP, Rabiu Kwankwaso, cewa ya ta kamun kafa don ya zama ministan Abuja.
Siyasar Kano ta kata daukar zafi yayin da APC ta roƙi mambobinta su tashi da azumi da kuma addu'ar Allah ya ba jam'iyyar nasara a kotun sauraron karar zabe.
Jihar Kano
Samu kari