Jihar Kano
Na kusa da tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi hasashen cewa jam'iyyar APC zata samu nasara kan NNPP a ƙarar zaɓen Gwamnan Kano.
Mun jero korafin da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya mikawa kotu a kan zaben Kano, su ne hujjojin da Abba Kabir Yusuf zai so a duba wajen ruguza nasarar Nasiru Gawuna.
NNPP ta ce shugaban APC na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje da shugaban APC na Kano, Abdullahi Abbas, sun umarci a kawo ‘yan daba saboda shari'ar zaben Kano.
A yau ne kotun daukaka kara za ta yi hukunci a kan zaben Gwamna na jihar Kano. Rabiu Kwankwaso ya dawo Najeriya daga kasar waje ana gobe shari’ar Abba v Gawuna
Sanarwa ta fito cewa yau Gwamnan Bauchi zai san matsayin kujerarsa a shari’ar zaben 2023. 'Yan sanda sun dauki matakai a Bauchi kamar yadda aka yi a Kano
Manyan jam'iyyu biyu, NNPP da APC sun rattaɓa hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya yayin da Kotun ɗaukaka ƙara ta sanya ranar yanke hukunci kan zaɓen Kano.
Yayin da ake shari’a game da zaben gwamna a jihar Kano, Primate Elijah Ayodele ya bukaci Gwamna Abba Kabir Yusuf da ya dage da addu’a don yin nasara.
Hukumar Tsaron Farin Kaya, DSS ta gurfanar da Husseni Isma'il da ake zargi da kai harin bam kan babban masallacin Kano a shekarar 2014, mutane 81 sun mutu.
Kotun daukaka kara ta tsayar da ranar Juma'a don yanke hukunci kan zaben gwamnan jihar Kano. Gwamna Yusuf ya daukaka karar hukuncin kotun sauraron kararrakin zabe.
Jihar Kano
Samu kari