Jihar Kano
'Yan sandan jihar Kano ta cafke Daraktan Gudanarwa da Ayyuka na ma’ikatar ruwa ta jihar da wasu da zargin su da yin takardun bogi na samun izinin yi gwanjon kaya.
Kalaman Sheikh Baffa Hotoro a kan mutanen da aka kashe a Tudun Biri ya jefa shi a matsala. Majalisar dokokin jihar Kano ta yi magana game da kalaman malamin.
Hukumar KAROTA ta yi nasarar cafke wata mota makare da kwalaben giya a kan titin Ibrahim Taiwo da ke kwaryar jihar. Hukumar za ta mika giyar ga hukumar HIsbah.
Hukumar EFCC ta gurfanar da wasu ma'aurata, Aisha Malkohi da mijinta, Abubakar Mahmoud kan zargin badakalar makudan kudade har miliyan 410 a Kano.
Mai fashin bakin harkokin wasanni, Abubakar Isa Dandago ya bayyana yadda ya sauya tunanin mutane kan harkokin wasanni tun bayan fara fashin bakin a harshen Hausa.
Wani mutum dan jihar Yobe, ya fara wani tattaki akan keke daga Damaturu zuwa jihar Delta don ganawa da Gwamna Sheriff Oborevwori, zai yi tafiyar kilo mita 1,200.
Primate Babatunde Elijah Ayodele ya yi ikirarin cewa jam’iyyar APC na nan tana shiri don raba NNPP da Gwamna Abba Kabiru Yusuf da kujerarsa a jihar Kano.
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya yi magana kan nasarar da ya samu wajen dakile yaki da cin hanci a jihar Kano. Gwamnan ya ce ya ceto biliyoyin naira.
Rahoton nan ya tattaro wasu hukuncin shari’o’in da aka yi wanda aka yi nasara a kan Mai girma Abba Kabir Yusuf da aka fi sani da Abba Gida Gida a Kano.
Jihar Kano
Samu kari