Jihar Kano
Hukumar jin dadin Alhazai ta koka yayin da alamu suka nuna ba za ta iya cike gurbin yawan kujeru da aka ba ta ba na aikin hajji a wannan shekara.
Gwamnatin jihar Kano da rundunar 'yan sandan jihar sun tabbatar da daukar matakan tsaron da suka dace kan ziyarar uwargidan Shugaba Tinubu, Remi Tinubu.
Jami'an Hukumar Hisbah na jihar Kano sun kama wata babban mota makare da kwalaben giya 8,600 da ta fito daga Kaduna sannan sun kama karuwa 15 a sassan Kano.
'Yan jihar Kano na ci gaba da bayyana kokensu a daiai lokacin da aka rasa samun rigar 'yan kwallon Super Eagles a duk fadin jihar yayin da aka zo karshen wasa.
Kyaftin din tawagar Super Eagles, Ahmed Musa ya ce ba ya tsammanin barin kungiyar nan kusa inda ya ce a ko da yaushe ya na shirye idan aka kira shi cikin tawagar.
Jam'iyyar APC a jihar Kano da Umar Ganduje sun tafka mummunar asara bayan ciyamomin kananan hukumomi uku sun sauya sheka zuwa jam'iyyar NNPP a jihar.
Dan Majalisar Tarayya da ke wakiltar mazabar Fagge, Hon. Muhammd Bello Shehu ya yi abin alkairi ga magoya bayan jam'iyyar NNPP a mazabarsa da ke jihar Kano.
Hukumar da ke karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci a jihar Kano ta kai samame rumbun ajiyar masu boye kayan abinci domin haifar da tsadar kaya a kasuwa.
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano ta sayar da kujerun alhazai 2,600 daga cikin kujeru 5,934 da aka warewa jihar domin gudanar da aikin Hajjin 2024.
Jihar Kano
Samu kari