Jihar Kano
Dan majalisar wakilai da ke wakiltar mazabar Dala, Aliyu Sani Madakin Gini ya jawo cece kuce bayan an hango wani bidiyonsa a kafafen sada zumunta.
Sanata Kawu Sumaila ya bukaci shugaban NNPP na Kano, Hashimu Dungurawa ya fito baiat jama'a ya janye zargin da ya masa kuma ya ba shi hakuri cikin awanni 24.
Jigon jam'iyyar APC, Bashir Ahmad ya ba gwamnatin jihar Kano shawara kan yadda za ta kawo sauyi domin rage cunkoso a birnin kamar yadda Nasir El-Rufai ya yi.
Tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Attahiru Bafarawa ya bai wa kananan yaran jihohin Kano da Kaduna da aka sako tallafi domin su kama sana'a su dogara da kai.
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya mika motocin sintiri 78 ga rundunar ‘yan sanda domin inganta tsaro a jihar, musamman yankunan kananan hukumomi 44.
Gwamnatin Kano karƙashin Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ta karyata raɗe-raɗin da ke yawo cewa ta ciyo bashin N177bn daga wani mai bada lamuni a Faransa.
Gwamnatin jihar Kano ta hannun ofishin kula da basussuka na jihar ta bayyana adadin basussukam da ta gada daga wajen gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje.
Sanata Rabi'u Kwankwaso zai aurar da yar autarsa ga ɗan Dahiru Mangal. Aisha Rabi'u Kwankwaso za ta auri Fahad Dahiru Mangal a ranar Asabar a jihar Kano.
Hadimin tsohon gwamnan Kano kuma shugaban APC, Abdullahi Ganduje ya soki kungiyoyi 51 da ke neman EFCC ta cafke shi kan zargin cin hanci a jihar Kano.
Jihar Kano
Samu kari