Jihar Kano
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya magantu kan halayen wasu alkalai da ke hukuncin zalunci inda ya ce su tuna ranar da Allah zai tsayar da su a ranar gobe.
Sanata Kawu Sumaila da ke wakiltar Kano ta Kudu ya ce ya kamata Abba ya sani ba iya yan Kwankwasiyya ba ne kaɗai a jihar inda ya ce akwai sauran al'umma karkashinsa.
Ministan Gidaje Yusuf Abdullahi Ata ya ce babban burinsa a matsayin minista shi ne dawo da Kano ga APC a 2027, yana mai godiya ga Tinubu kan nadin da aka yi masa.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya aika da sakon taya murna ga zababben shugaban kasan Amurka, Donald Trump, kan nasarar da ya samu.
Mataimakin shugaban majalisar wakilai, Sanata Barau Jibrin, ya sake tarbar wasu jiga-jigan jam'iyyar NNPP mai mulki a Kano wadanda suka koma APC.
Gwamna Abba Kabir Yusuf yayi bayani kan tsarin samar da wutar lantarki a Kano. Za a ji wasu sun nuna sun fara gamsuwa da gwamnatin NNPP da ke mulki.
Ana tsoron Asma'u Wakili wanda jaruma ce a masana,antar fim ta Hausa watau Kannywood ta wanki gara bayan haduwa da Sanata Barau Jibrin da sunan barin NNPP.
Tsohon karamin ministan gidaje da raya birane, Abdullahi T. Gwarzo ya bayyana dalilin da ya sa aka sauke shi daga kujerarsa, ya ce Gawuna ya kamata a ba.
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a bangaren sadarwa, Bashir Ahmad ya fadi gwamnan da ya yi fice a jihar Kano wurin kawo ayyukan cigaba.
Jihar Kano
Samu kari