Jihar Jigawa
Rundunar Yansandan jahar Jigawa ta yi carafken cafke wani matashi mai sana’ar Fawa, watau Mahauci, Aminu Umar mai shekara Talatin, 30 a rayuwa da laifin kisan kai bayan ya kashe abokinsa, Sani Bala mai shekaru 25 a abbatuwa, inji
Da sanadin shafin jaridar Premium Times mun samu rahoton cewa, bulalar shadi ta salwantar da rayuwar wani Matashi yayin gudanar da bikin al'adar Fulani a kauyen Kontoga dake karamar hukumar Birnin Kudu ta jihar Jigawa.
Ana cikin wannan ja'inja dai a yau, kuma za'a gudanar da babban taro na kasa na APC, dama na PDP, ita kuwa INEC, tace Allankatafar baza da qara wa jam'iyyu koda awa daya ba daga gobe lahadi, don haka, duk wanda bai kawo sunan dan
A yayin da zaben fidda gwani na takarar shugaban kasa a karkashin inuwar lemar jam’iyyar PPD ke karatowa, yan takarkaru da sauran shuwagabannin jam’iyyar sun nuna bacin ransu game da garin da jam’iyyar ke kokarin shirya zaben a ca
Kun san cewa mbaliya tayi sanadiyyar asarar sama da Biliyan 3.5 a Jigawa domin sai da aka yi kusan kwana 2 ruwan dufana yana kwararowa daga Kogin Hadejia da Jama’are zuwa Garin Auyo inda ya shanye garin kaf da kewayen sa.
Isa ya bayyana haka ne a yayin taron tattaunawa tsakanin masu ruwa da tsaki da kwamitin sulhu akan rikicin makiyaya da manoma ta shirya a ranar Talata, 18 ga watan Satumba, inda yace makiyaya na kai musu hare hare a wannan yankin.
A ranar Litinin din da ta gabata ne tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya yi zargin cewa ci gaba da aukuwar ta'addanci musamman zubar jini da kuma garkuwa da mutane na kara ta'azzara ne a sakamakon rashin adalci.
Akalla mutane dubu uku da dari hudu da tamanin da bakwai ne suka ci moriyar tsarin rabon naira dubu biyar biyar wanda gwamnatin APC karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari a karamar hukumar Kaugama ta jahar Jigawa.
Za ku ji ashe Jonathan na sa rai Jam’iyyar PDP ta lashe zaben 2019 a Najeriya yace Sule Lamido ya cancanci mulkin kasar nan. A cewar Jonathan, kan mutanen Najeriya ya rabu matuka a wannan lokaci na Gwamnatin Buhari.
Jihar Jigawa
Samu kari